Labarai

GWAMNATIN FILATO: BA ZA TA RUFE JIHAR KAN KORONA BA

Gwamnan jihar Filato Simon Lalong, ya ce ba ya da niyyar rufe jihar sa a matsayin matakin dakile yaduwar annobar korona karo na biyu. Lalong ya bayyana haka ne, yayin da ya ke zantawa da masu ruwa da tsaki ciki har da shugabannin kananan hukumomi da  sarakuna da shugabannin addinai...

Karin bayani

Sashen mu na Instagram:

Instagram has returned empty data. Please authorize your Instagram account in the plugin settings .