Cibiyar da ke tafiyar da Muryar Amurka ta ce ba za ta sake sabunta bizar daruruwar ‘yan jarida ‘yan kasashen waje da ke mata aiki ba.
SasheRahotannin Musamman
Jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya na wani babban yunkurin ganin bayan masu aikata fyade cikin gaggawa. Game da wannan lamari, abokin aikinmu Usman...
Sunansa na barazana da baje kolin arziki a shafukan sada zumunta shine ‘Hushpuppi’, a matsayin hamshakin dan kasuwa daga Najeriya mazaunin kasar...
Amanda Bennett ta rattaba murabus daga kan kujerar matsayinta na Shugabar Muryar Amurka, mako daya da fara aikin Michael Pack da Donald Trump ya kawo...
Duk irin kuwwa da karaji da muke yi kan abubuwan da ake yi na aikin ta'addanci da miyagun mutane suke yi a Katsina da Sokoto da Zamfara da Birnin...
A yau 10 ga watan Yuni ne a ka yi karkare jana’izar binne bakar fatar nan George Floyd da wani farar fatar Dan Sanda Derek Chauvin ya hallaka ta...