Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ba gwamnatin Najeriya shawarwari don ganin an fita daga kangin da kasa ta shiga.

Atiku Abukara, ya ce matukara ana bukatar fita daga matsalar tattalain arziki da Najeriya ta shiaga ya zama wajibi karawa attajirai haraji.

Tsohon mataimakin shugaban kasar ya kuma nuna bacin rai sakamakon yadda Najeriya ta kara shiga halin karayar tattalin arziki, inda ya zargi gwamnati da kin amincewa da shawarwari da ya bata a baya.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *