Ana cikin murnar cewa Shugaban Amurka Trump kuma dan takarar shugabancin kasar karo na biyu karkashin jam’iyyar Republican ya ja bakinsa ya yi shiru, kwatsam sai ga sakonsa na Tiwita.

Inda ya ke cewa, “Muna sama dorar amma suna neman su murde mana zaben. Ba za mu bari su yi haka ba, ba wanda zai ci gaba da kodaya kuri’a bayan an kulle rumfunan kidayar kuri’u”.

Wasu na ganin cewa, gadukkan alamu dai jawabin da Joe Biden ya fito ya yi ne ya zaburo shi ya aiko sakon na shafin nasa tare da cewa shima zai yi bayani nan da dan lokaci kadan.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *