Sarauniyar Ingila ta aiko da saƙon taya shugaban kasa Muhammadu Buhari murna yayin da Nijeriya ke cika shekaru 60 da samun ‘yancin kai.

Mai taimaka wa shugaban kasa ta fuskar yada labarai Femi Adesina ne ya bayyana haka a shafin sa na Tuwita.

Haka kuma, Sarauniyar ta yi wa Nijeriya fatan alheri cike da farin ciki da kuma ci-gaba.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *