A mako mai zuwa ake sa ran Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar wa majalisun dokoki ƙunshin kasafin kuɗi na shekarar 2021.

Mai taimakawa shugaban kan shafukkan sada zumunta na zamani Bashir Ahmad ya bayyana haka.

Ya ce Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ne ya tabbatar da haka.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *