Allah ya yiwa mai martaba Sarkin Zazzau HrH. Alhaji Shehu Idris rasuwa yanzun nan.
Allah yasa shi a aljanna maɗaukakiya.

Ba a fitar da bayanai kan lokaci da kuma inda za a gudanar da jana’iza ba.

Allah Ya jikansa da rahama…

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *