Hukumar hana fataucin bil’adama ta Najeriya NAPTIP ta ce yankin gabas ta tsakiya ta zama sansanin da ake jibge maza da mata da aka yi fataucinsu daga Najeriya inda ake bautar da su.

Shugabar hukumar Julie Okah-Donli ta bayyana haka a wajen taron tattaunawa kan yadda za a dakile tare da kwatowa wadanda ake fataucin su daga Najeriya ‘yan ci.

Hukumar tare da hadin gwiwar hukumar dakile fatauci da bautar da al’umma daga Najeriya.

Ta kara da cewa akwai sabbin dabaru da masu mummunar dabi’ar ke amfani da ita wajen yaudarar mutanen da za su kai domin bautar dasu a kasashen ketare.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *