Sojojin sun kuma amince su saki tsohon shugaban kasar Ibrahim Boubacar Keita.

Wani jamia’in gwamnatin sojin na Mali ya tabbatar da cewa za su tafiyar da kasar na tsawon shekaru 3 da gwamnatin da zai kunshi akasari hafsoshin jami’an soji.

Jami’in ya kara da cewa sojojin sun amince su saki hambararren shugaba Boubacar Keita da suka tsare tare da sauran ‘yan siyasa, kuma har zai koma gida cikin iyalansa ko kuma ya bar kasar don duba lafiyarsa idan yana so.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *