Kwamitin ganin wata na majalisar ƙoli ta harakokin addinin  musulunci a Nijeriya, ya ce ba a samu rahoton ganin sabon watan Muharram na shekarar musulunci ta 1442 bayan hijira ba.

Hakan, ya na nufin ranar Alhamis ta na cikin watan Dhul Hijja na shekera ta 1441, yayin da ranar Juma’a za ta kasance 1 ga watan Muharram.

Tuni dai Sarkin musulmi ya sanar da ranar Juma’a a matsayin 1 ga watan Muharram, kamar yadda Wazirin sokoto Farfesa Sambo Wali Junaidu ya bayyana a cikin wata sanarwa.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *