Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta kasar Andalus da ci 8 da 2.

Wasan na daga cikin wasannin daf da na karshe a gasar cin kofin zakarun turai na UEFA Champions League.

An fara wasan ne da misalin karfe 8 agogon Najeriya a yau 14 ga watan 8 na shekarar 2020.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *