Wasu rahotanni da bamu tabbatar ba na cewa dan majalisar dattawa Kabiru Marafa ya kubutar da Yunus Yellow.

Wannan na zuwa ne bayan kotu ta yanke masa hukuncin daurin shekaru ashirin da shida a gidan yari.

Ana zargin Yunusa Yellow ne da dauke wata budurwa daga Kudancin Najeriya zuwa Arewa, inda ya aure ta.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *