Allah Ya yiwa Alhaji Sama’ila Funtua Rasuwa.

Marigayin ya rasu ne a daren yau sanadiyar bugun zuciya.

Kafin rasuwar ta sa Sama’ila Isa Funtuwa ya rike mukamin Minista.

Sannan makusanci ne ga shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

Wata majiya ta ce za a yi Jana’izarsa gobe Talata, Idan Allah Ya kaimu.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *