Ministan harkokin wajen Nijeriya Geoffrey Onyeama ya kamu da cutar korona.

Geoffrey Onyeama ya bayyana haka ne a shafin sa na twitter, inda ya ce an tabbatar da ya kamu da cutar ne bayan an yi ma shi gwajin cutar karona sau hudu.

A cikin saƙon da ya wallafa, ministan ya ce yanzu haka ya kama hanyar sa ta zuwa wurin killace masu ɗauke da cutar.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *