Sanannen ɗan wasan fim ɗin Indiya Amitah Bachchan ya kamu da cutar korona.

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Amita ya ce an tafi da shi asibiti, yayin da ‘yan uwansa da iyalansa da ma’aikatansa suka yi gwajin cutar.

Ya kuma yi kira ga waɗanda suka yi mu’amula da shi kwanaki 10 da suka wuce su yi gwajin cutar ta korona.

Tuni dai masoyansa, suka rika turawa da sakon jajantawa gareshi.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *