Wasu rahotanni da bamu tabbatar ba na cewa an nada Bala Ciroma a matsayin wanda zai maye gurbin dakataccen shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa Ibrahim Magu.

Ciroma dai shine kwamishinan ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja.

Zamu kawo muku karin bayani akan hakan nan gaba kadan.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *