A rana mai kamar ta yau ne ta 4 ga watan Yuli na shekarar 1776 kasar Amurka ta samu ‘yancin kai daga kasar Birtaniya. Kimanin shekara 244 da suka gabata kenan. Abokin aikinmu na Usman Kabara ya hado mana wannan rahoton cikin murya don jin ya bikin na 4th July zai kama a shekarar bana ta 2020 da a ke fama da annobar Korona a duniya.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *