Jigo a jam’iuar APC Asiwaju Bola Ahmed Tunibu karbi bakuncin wasu daga cikin  shugawabanin kwamitin  riko na  jam’iyar APC a gidansa dake jahar Lagos.

Mai taimakawa gwamnan jihar Yobe, Mamman Muhammad Kamar ya bayyana a shafinsa na sada zumunta.

Ya ce kwamitin ya kai ziyara jihar ta Lagos ne domin tattauna sabbin hanyoyin ci gaban jam’iyar.

Wadanda suka kai ziyarar sun hada da shugaban kwamitin jam’iyar na ruko Mai-Mala Buni, Gwamnan Yobe da  Shugaban kungiyar gwamnonin arewa Abubakar Atiku Bagudu, Abubakar Bello na jihar Niger, da kuma gwamnan jihar ta Lagos Babajide Sanwo Olu.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *