Takaddama ta kaure tsakanin ministan kwadago Festus Kayemo da ‘yan majalisar dattawa da na wakilai a wajen taron hadin gwiwa game da tsarin da za a bi wajen daukar matasa dubu daya aiki daga kowace karamar hukuma a Najeriya.

Ta kaddamar ta haifar da dakatar da cigaba da shirin da ake kyautata zaton matasa da dama za su amfana.

Majalisar ta nuna rashin gamsuwa da tsarin da ministan ya bi wajen daukar matasan, inda suka yi zargin almundahana.

A jiya ne muka kawo muku labarin rantsar da ‘yan kwamitin daga sassa badan-daban na jihohi Najeriya.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *