Almajiranci na daya daga cikin al’amuran da ke jawo cece-kuce a arewacin Najeriya tsakanin masu goyon bayansa da kuma masu adawa da tsarin. Jihar Kaduna na cikin wadanda ke da wannan batu mai sarkakiya, da kwanan nan suka mayar da daruruwan almajirai garinsu na asali tare da karbar nasu almajiran daga wasu jihohin.

Kwamishinar jin dadi da walwalar jama’a ta jihar Kaduna Hafsat Mohammed Baba, ta bayyana wa Radiyon Talaka dalilansu na daukar matakin hana almajiranci.

Latsa kan hoton da ke sama don sauraron hirar Kwamishinar tare da abokin aikinmu Usman Kabara.

Hafsat Mohammed Baba, Kwamishinar Jin Dadi ta Kaduna a Najeriya
Wani Almajiri na sude robarsa ta barar abinci
Hoto: Sani Maikatanga
Almajirai suna yawon bara a daya daga titunan arewacin Najeriya
Hoto: Sani Maikatanga
Wasu daliban da iyayensu suka rungumi basu ilimin addini da na boko a gida
Hoto: Sani Maikatanga

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *