Tsohon Gwamnan Oyo, Ajimobi ya Rasu sanadiyar kamuwa da cutar korona.

Ajimobi ya rasu ne yau a Asibiti da ke Ikoyi a Jihar Legas.

Kafin rasuwar ta sa jami’an kula da lafiya na asibitin sun sanya mishi na’urar taimakawa dan Adam numfashi da ake kira ventilator a trance.

Kafin mutuwarsa ya kasance tsohon Gwamnan Oyo, kuma suruki ga Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *