Nastura Ashir Sharif ya bayyana wa Radiyon Talaka a hirarsa da Usman Kabara irin gwagwarmayar da ya sha a shekarun baya na tabbatar da cewa sai Buhari ya sami mulkin Najeriya. Inda ya ce hatta shi kansa Buharin ya taba shiga zanga-zangar da suka taba shiryawa a Kano.
Hoto: Nastura

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *