Biyo bayan zanga-zangar lumana da aka gudanar Talatannan a jihohin Katsina da Neja, rundunar ‘yan Sandan Najeriya ta kama shugaban kungiyar da ta dauki nauyin shirya gangamin. Radiyon Talaka ta tattauna da Shugaban Cliqq TV domin samun karin bayani. A saurari tattaunawar a sama.

Hotuna: Shafin Facebook din Umar Rigasa Media-Watch

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *