Duk da irin ci gaban Amurka a fannin sufuri sama da na ruwa, wajen dakon fasinja da kuma kaya, to ba su bar tsohuwar hanyar dakon kayansu ta jirgin kasa ta durkushe kamar yadda muka bar namu jiragen kasashen Afirkar suka salwanta ba musamman a Najeriya.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *