Babbar Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya ta sallami malamai da dama. Ko me yasa? Ku saurari sautin dake saman wannan shafi a hira da Radiyon Talaka ta yi da Amiru Lawal Balarabe, matashi kuma masani a bangaren ilimin jami'a dake Najeriya.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *