Shugaban hukumar yaki da almundahana ta EFCC Ibrahim Magu, ya bayyana yadda gaza dawo da tsohuwar ministar albarkatun man fetur din Najeriya Diezani Alison-Madueke gida don fuskantar shari’a ke daure masa kai. Ya fadi haka ne a lokacin tattaunawarsa da daya daga cikin masu ba wa Radiyon Talaka gudunmawar sa kai, inda Magun ya bayyana irin nasasorin da suka samu da kuma matsalolin da hukumar ke fuskanta.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *