A bara ne dai a ka zargi Manjo Janar Hakeem Oladapo Otiki da laifin karkatar da wasu makudan kudaden da ya sa a yi wa rakiya zuwa Abuja daga Sakkwato inda ya ke jagorantar runduna ta 8 ta sojan mayakan kasa ta Najeriya.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *