Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bukaci shugabanin al’ummah su bada hadin kai wajen hukunta masu aikata laifin fyade.

Bayanin hakan ya fito ne ta hannun mai magana da yawun gwamnan jihar Mamman Mohammad.

Gwamnan ya ce gwamnatinsa ba za ta sassauwa duk wanda aka samu da laifin fyade ba.

Ya kuma shawarci jami’an tsaro da bangaren shari’ah su yi bincike tare da bin gaskiya wajen zartar da hukunci.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *