Kwamitin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kafa kan yaki da cutar korona ya gana gabatar wa shugaban kasan rahoto kan aikace-aikacensa.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da yawan masu dauke da cutar Covid-19 ya dishi dubu 10 a Najeriya.

Kwamitin da sakataren gwamnatin tarayya ke jagoranta zai yiwa shugaban jawabi na yiwuwar dage dokar hana zirga-zirga a tsakanin jihohi ko akasin haka.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *