Shafin twitter na Rundunar Tsaro

Rundunar sojin Najeriya ta ce tsaro ta ce wani ƙasurgumin ɗan ƙungiyar Boko Haram, Adamu Yahaya, wanda aka fi sani da Saad Ƙarami ya miƙa wuya.

Rundunar ta ce Ƙarami ya miƙa wuya ne domin kashin kansa ga jami’an Runduna ta 242 da ke Monguno a Jihar Borno.

Ta ƙara da cewa shi ne ya jagoranci hari a kan sojojinta a Baga, kuma da shi aka kai hare-hare a garuruwan Metele da Mairari da Bindiram da Kangarwa da Shetimari.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *