An samu mutum na farko da ya kamu da cutar Korona a Jihar Kogi. Hukumar Hana yaduwar cututtuka ta Najeriya NCDC ta bayyana haka a shafin ta na twitter. Inda ta kara da cewa ya zuwa yanzu akwai mutane 8733 da suka kamu da cutar a Najeriya. Sannan mutane 2501 sun warke, baya ga 254 da suka rasa rayukansu.

Rubuta ra’ayi

Your email address will not be published. Required fields are marked *